Uncategorized

Hadin Tantabara (Yar Shila) Don Karin Ni’ima.

 

═─✿HADIN TANTABARA(YAN SHILA)═─✿

Bayani akan hadin tantabara ba sobon abu bane kusan kowacce mace tasan amfaninsa domin akwai tabbacin yana hada dankon soyayya tsakanin miji da mata bayan ni ima da dandano yana saka gaban mace ya ciko wannan an dade ana amfani dashi kuma yana aiki idan kinason koya to ga yanda zakiyi.

Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi

Da farko dai ga abubuwanda ake bukata ki nema.

1️⃣ Za ki samu Tanbaru  amma yaya ba iyayeba (Mace ko Namiji)

2️⃣ Habbatus-Sauda (teaspoon)

3️⃣ Garin Raihan (teaspoon)

4️⃣ Ridi (Cokali uku)

Danna Bulun Rubutunan Domin Karanta Abubuwan Dake Haifar Da Tusar Gaba Da Hanyar Maganceta  

5️⃣ Ya’yan Zogale (teaspoon)

6️⃣ Cosbara cokali (teaspoon).

7️⃣ Garin baure (cokali daya).

8️⃣ Kanimfari da citta ko wanne (teaspoon)

Karanta>>> Yadda Zaki Kara Ni’ima Domin Jin Dadin Zamantakewar Aure

Duk wadannan anaso kidakasu su zama gari saiki ajiye bayan kin fara dafa wannan tantabarun sama sama saiki tace ruwan sannan ki zuba wannan garin saiki saka duk wani kayan hadi da kikeso sannan ki zuba ruwa kadan ki mayar kan wuta ki barshi ya dahu sosai sannan ki sauke kuma dukkansu akeso ki cinye ke kadai ki jarraba wannan ko  amarya  ko uwargida.

Karanta>>> Yadda Zaku Kula Da Fatar Jikinku A Lokacin Sanyin Nan

Karanta>>> Hanyoyin Da Zaku Bi Domin Karin Kiba Ba Tare Da Kunsha Maganin ba

Back to top button