Uncategorized

Gidan Uncle Page 9 Complete Novel

 

Noqe kafada tayi shima ya noqe tashi sukayi dariya a tare ya janyota jikinsa yace “nasan Baby na jaruma ce sosai jiya batayimin raki ba” da haka ya rinqa romance nata har ya samu ta sake jiki dashi suka fara farantawa juna saida ya gamsar da kansa ya gamsar da ita sannan ya miqe suka sake wanka suka dawo suka kwanta itadai baccin tayi da gaske shikam bai iya bacci ba tashi yayi ya shiga kitchen ya dora musu abinda zasuci doya ya dafa ya yankata ya fasa kwai ya wadatashi da attaruhu da albasa baisa gishiri a ciki ba saboda yasa a dahuwar doyar sai maggi kadan ya rinqa soyawa har saida ya gama ya dafa musu tea ya bude carbinet din ya dauko bread slide ya dora a dinning din ya koma ya gyara kitchen din tsaf ya gyara parlourn duk da ba wani datti yayi ba sannan ya nufi bedroom din nasu ya shiga ya shirya cikin shirinsa na tafiya aiki sai lkcn ta bude idonta ta saukesu akansa ya matso ya zauna kusa da ita ya shafo sumar kanta data kwanto har goshinta yace “ya kamata a bar baccin nan haka abawa ciki haqqinsa kuma” batayi masa mgn ba sai miqewa da tayi ta nufi bathroom tayi brush ta fito parlour ta fita yana zaune a dinning din yana breakfast kallonsa tayi da mamaki tace.

 “Wai har nayi baccin da kayi girki?” daga mata gira yayi tare da miqewa yace “ga zahiri kin gani zanje office idan kin gama ki shiga maqotan ki na kusa ku gaisa” daga masa kai tayi yayi kissing hanunta yace “ki shiryamin abincina ya tsumu yayi dadi sosai kafin na dawo yau sai tafi jiya” sunkuyar da kanta tayi tana murmushi shima murmushin yayi yace “Bye lovely wife” daga masa hanu tayi ya fice ita kuma ta zauna taci gaba da karyawa bata gama ba taji ana nowking door din gabanta ya fadi sosai ta tsorata jin an qara bugawa ne yasata miqewa ta matsa jikin qofar ta leqa ta wata yar siririyar qofa, ajiyar zuciya tayi ganin Sa’ud ce ta bude suka rungume juna suna dariya daidai lkcn wata mata itama ta shigo tanayi musu dariya sakin juna sukayi suka zube a kujera tace “wlh dama inata tunanin yanda zanyi naje gdanki bazan gane ba” gaisawa sukayi ta dubi matar data shigo suka gaisa tace “zumudi ne ya hanani jiran shigowarki jiya da naga anata shigowa da kaya gdannan murna kamar na fito na tayasu na gaji da kadaici ni kadaice a nan kusa dake sai bayanmu ne yake da mutane sunana Sarah ni haifaffiyar Dambatta ce aurene ya kawoni nan” murmushi Sa’ud tayi tace “Allah sarki Umaimah ke yar baiwace har kinyi maqociya nikam saini kadai duk unguwar manyan matane” dariya Sarah tayi tace “Allah Sarki ai gashi yanzu Allah ya hadamu mun zama mu uku don Allah nima ku daukeni kamar yanda kuke yanzu kun burgeni sosai dagani akwai aminci da shaquwa tsakaninku” 

Umaimah ce tayi murmushi tace “karki damu Aunty Sarah ai kin zama yayarmu qawarmu tunda nasan zaki iya girmanmu nida Sa’ud qawayene tunna quruciya  insha Allahu zakiyi alfahari damu” haka sukaci gaba da hirarsu har wajen azahar suka miqe dukkansu suka shiga kitchen sosai Sarah ta saki jiki dasu sukayi aikinsu tare ita da Sa’ud suna girka musu jallop din shinkafa ita kuma tanayima Uncle dinta tuwan semovita miyar danyan kubewa saboda tasan bacin nasun zaiyi ba, suna gamawa suka shirya suka fita Sarah tayi musu jagora suka shiga maqotan suka gaisa sannan suka juyo suka shiga gdan Sarah gdanta me kyau itama da alamun basu dade da aure ba daganan gdan Sa’ud suka nufa suna zaune a parlourn suna hira Anwar ya shigo tunda ya shigo idonsa yake kan Umaimah miqewa tayi ta dauki mayafinta tace “biyar ta wucce nasan Uncle dina yana hanyar dawowa bloody mezan samu a gdannan don Allah” dariya Sa’ud tayi tace “ina zuwa” daki ta shiga bata jimaba ta fito ta damqa mata wani qullin magani tace “ki rabashi uku kisha daya zakibani lbr” 

Karba tayi sukayi sallama suka tafi itada Sarah tun a hanya ta raba maganin uku ta bawa Sarah daya tace idan ta shiga gda zata dubawa Umaiman wasu gdy tayi mata suka rabu kowacce ta nufi gdanta tana shiga ta gyara inda suka bata ta kunna turarukan wuta sannan ta shiga kitchen ta zazzage maganin da Sa’ud ta bata gaba daya ta hadashi da madara peak harda zuma ta kada ta shanye tayi gyatsa tace “yar rainin sense wani na rabashi uku yo wannan na rabashi uku me zaimin a hakanma me zanji dandai bakisan waye Uncle bane shiyasa” tana gama mitarta ta shige ta sheqa wankanta daidai lkcn daya shigo gdan ta fito tana shafa mai dakinsa ya shiga ya ajiye tarkacensa sannan ya fito suka hadu a parlourn murmushi yayi mata tare da buda mata hannu ta shige tana dariya tare da juya bayanta ta daga kanta tayi kissing habarsa tace “nayi missing din kyakkyawan mijina” lumshe idonsa yayi yana murmushin daya qara fito da asalin kyansa yace “same to you my love ya kk ya gda” sake juyawa tayi ta rungumeshi tace “babu dadi tunda babu kai” kama hanunta yayi yace “inacan nasa Daddy da Hajiya harda Kaka a gaba inayi musu kuka akan su nemomin ke….” dagowa tayi ta zuba masa idanunta data zaro waje ya qyalqyale da dariya yace “wasan ai yanzu aka farashi Baby saina daga musu hankali kafin susan inda kike yanzu ma ki bani wayarki saboda tsaro yana fadin hakan ya sanya hanu ya zare wayarta yana murmushi yace.

“Me kika girkamin yau kuma me kika tanadar min?” ajiyar zuciya tayi tace “abinda nasan Yayana yafi qauna a cikin abinci” rungume ta yayi sosai yace “wow! Naji dadi sosai Baby na yau zan jiyar dake dadi sosai nidai fatana kada kiyimin raki ki saki jikinki muji dadin juna sosai” hanunta ya kama ya dora a saitin penis dinsa yace “idan na tuna darenmu na jiya sai naji tana wani ihu tana kiran sunanki da ace lkcn da kina Zangero road ne da babu abinda zai hanani dawowa ke saida fa na kada jar kanwa nasha sannan na samu sauqi” dariya tayi masa sosai tace “nikam bazan yarda nabar mijina yanashan jar kanwa ba” tana fadin hakan tana balle rigarta tsayawa yayi yana kallonta har ta gama ta matsa kusa dashi ta dauki hanunsa ta dora saman boobs dinta da yake dama babu bra a jikinta jikinsa ne ya dauki wata rawa qafarsa na neman kasa daukarsa yayi qasa da sauri ya zauna itama zubewa tayi ta fara qoqarin cire masa rigar jikinsa tanayi masa wani shu’umin murmushi saida ta cire masa duk wani abu dake jikinsa ta kwanta a jikinsa ta sanya harshenta ta fara yimasa wanka da harshenta tun daga tafin qafarsa har zuwa cinyarsa bakinta tasa ta kamo twins dinsa duka ta sanya a bakinta tana tsotsa yayi wani mahaukacin nishi daya sata saurin sakinsa amma sai taga yana lasar lips dinsa tayi ajiyar zuciya ta sake komawa ta sanya harshenta ta na lasar penis dinsa tana tsotseta yana nishin dadi tare da qara me qarawa abokin mu’amala qarfin gwiwa.

Damqar kakkaurar penis dinsa tayi tana kewayita da harshenta tana sauke numfashi tare dasa harshenta tana tsotsar lallausar tsokar nan kamar tanashan nono, su Hameed abin nema ya samu sai qara banqaro mata abubuwan yake yana wani shishin dadi da tunda yake baitabajin irinsa ba sai akan Babyn sa rikita iya rikita yayi yanda take tsotsar sa kamar ta samu mazarqwaila abin ya girmi tunaninsa cafkarta yayi da sauri ya miqe zaune a matuqar wahale yasa hanunsa ya damqi boobs dinta tare da sanya bakinsa ya kama daya ta saki wani nishin dadi ta kama hanunsa dake kan boobs dinta ta fara turashi cikin siket dinta tana saitashi saman qoramar ya sanya yatsansa yasa ya fara juyawa ta qanqameshi tana wani irin nishin dadi shima nishin yakeyi yana qara tura hanunsa saurin zare hanun nasa tayi tanajin wani bala’in feeling dinsa na bijiro mata miqewa tayi shima ya miqe yana layi ta nufi daya cikin dakunan da gudu shima ya biyota a bayan qofa ta buya ya shigo ya fara nemanta cikin shaqaqqiyar murya yace “don… Ki taimaka ki fito Baby kin dagamim hankali wayyohhhh marat…” 

Ta bayansa ta fito ta turashi gadon tana masa dariya ta kama abar tasa tana aunata da hanunta sannan ta haye samansa ta daga qafarta ta saita masa ita cikin P…part dinta ta fara gogawa a hankali yana wani siririn ihu yana dagowa amma taqi barinsa ya shiga gabadaya ganin yanda takeyi masa dangwalilin ne yasashi saurin daura hanunsa a bayanta ta dago sosai ya dannata da qarfin gaske ta saki wata qara jikinta yana rawa saboda zafin da taji kansanwar gabanta Tighten ne sosai.

Fara dagata yayi yana dawo da ita yana ihu yana kiran sunanta wani santsinta yakeji da dadinta fiye da koyaushe yanda yake dagata yana dawo da ita har saida bayanta ya qage saboda iyakar qarfinsa yake cinta  yana ihu yana hawayen dadi, tun tana jurewa har saida ta faraji a jikinta ta fara janyeya.

Mirginawa yayi batare daya cire mood dinsa daga jikinta ba yaci gaba da herving dinta yana zugurta da qarfi sosai yana ehu na fitar hayyaci yana cewa “Wayyohhh Blood! ahhhhh dadiiiiii!! Hoooooooo!!!” Ihu yake sosai yana qwaqularta kamar zai qwaqule mata hanji.

Sai wajen bayan Isha sannan suka samu nutsuwa ya dagata yana layi yace “ahhhhh Baby kin bani ruwa sosai” tandar baki yayi yace “dadinki har akan harshena” yanayi yana karkade mood dinsa a gefe tanata zubar da sperm sake juyowa yayi yace “dama na baki abinki kin shanye” turo baki tayi yayi murmushi yace “saura na dare yunwa nakeji tashi kizo muyi wanka muyi sallah muci abinci a koma aiki”miqewa tayi suka shiga sukayi wanka sannan sukayi sallah suka zauna a table suka faracin abincin idonsa gaba daya yana kanta itama lkc zuwa lkc take dagowa su hada ido su sakarma junansu murmushi wayar sace tayi Ring ya duba da sauri sunan Daddy ya gani akan sensor din ya dauka tare da yatsina fuska ya mayar da muryarsa kalar tausayi yace.

“an ganta ne Daddy? Nazo na tafi da ita? Don Allah ku bani matata bazan iya rayuwa babu itaba itace rayuwata Daddy” ajiyar numfashi Daddy yayi yace “I hope zaa ganta insha Allahu babana amma bata Damaturu Ina kake tunanin zataje kaidin naje gdajenka duk ban sameka ba” shassheqa ya farayi kamar me kukan gaske yace “bazan iya zama a dukkan gdajen ba shiyasa nabar gdan ina Central Hotel kayi hqr Daddy bazan iya fitowa yanzu ba zazzabi ne a jikina saidama likita yayimin Injection yanzu”

Salati Daddy yayi yace “saida na fadawa Zulaiha mubi komai a sannu yanzu ga abinda zafin zuciyarta yaja mana da taji shawara ta duk da haka bata faru ba yanzu da wanne ido zan kalli dan’wana mahaifin yarinyar nan ranar da zamu tsaya nidashi a gaban ubangiji ya tambayeni amanar yarsa daya bani meyasa Baby tayi mana haka meyasa zuciya zata sata tayi abinda zai zame Mata danasani a gaba?”

Kit ya kashe wayar Hameed ya ajiye tashi yana murmushi yace “badon kaiba Daddy kayi cooling mind dinka matata tana tare dani” murmushi ya qarayi ya miqe ya ruqo hanunta yace “da banganki ba Babyn Uncle da tuni bansan inda hankali na yake ba ki bani hadin kai don Allah kinji” 

Batace masa komai ba sai daga masa kai da tayi jikinta duk yayi sanyi da halin da taji Daddy a ciki amma dake dan duniyane bai barta da wannan tunanin ba saida yasan yanda yayi ya mantar da ita.

Haka sukaci gaba da rayuwarsu cikin kulawa da tattalin juna babu wani abu da zaibaka damar fahimtar babu aure tsakaninsu.

Farkon lamarin kullum sai yaje gdansu dashi ake zagewa a shiga lungu da saqo neman Umaimah cigiyarta babu inda baakai ba gdan radio da television na gda dana waje amma shiru babu wata nasara hakanne yasa suka saduda suka barwa Allah komai tare dasa Ulama’u suci gaba da addu’a akan Allah ya bayyanata yasa tana hanu na gari.

Tafiya tanata miqawa har antafi shekara da batan Umaiman inda a bangarenta da Yayanta abin baacewa komai farko abin nasu yaso ya basu matsala saboda duk yanda takai da jarabarta Hameed yaci uwar babanta daga bayane yake dura mata wasu qwayoyi su kwana suna cinye junansu maimakon rama sai wata qiba da tayi tayi kyau sosai ta murje ta zama babbar mace baqaramin kulawa Hameed yake bataba komai yagani ya siyowa babynsa ya kawo mata komai tace tanaso jikinsa na rawa zaiyi mata.

Zamanta da Sa’ud da Aunty Sarah maqociyarta ya qara mata wayewar kai saboda itama Sarah akwai ilimin sanin da namiji ga Sa’ud da ita kuma kudinta yake qarewa wajen siyan maganin mata wani tabawa Umaimah tasha taje su kwana suna gwatso.

Sosai Hameed yake amfani da hikimomi da dabaru wajan qauracewa samuwar cikin Umaimah amma duk da haka saida Allah ya nuna masa bashi da wayo shekararsu daya da wata biyu ta fara wani zazzabi me zafin gaske cikin dare yaji tana karkarwa da azamarsa ya tashi ya rinqa yimata daburu ya danna mata jikinta da ruwan sanyi sannan ya qara shigar da ita jikinsa daqyar suka iya kaiwa safiya ya dauketa suka nufi asibiti hankalinsa duk a tashe yake suna zuwa aka karbeta aka dubata likitan ya tabbatar masa tanada shigar ciki wata biyu da sati uku…….

Babu kunya Hameed ya daga hanu yana godewa Allah ya shiga dakin da take kwance ya ruqo hanunta yana murzawa cikin nasa yana murmushi yace “babyn Uncle congrats dinmu mun samu qaruwa zamu haifawa Hajiya dan soyayya kuma dole ta goyashi tayi masa rawa jikanta ne naso kaucewa hakan amma Allah bai nufaba duk da haka nayi farin ciki sosai zan kula da kayana harsai ya taka duniya shima”

Tunda ya fara mgnr ta zuba masa idanunta da suka qanqance saboda azabar zafin zazzabin da takeji hawaye ne suka biyo kuncinta a sanyaye tace “aa nidai Uncle don Allah kayi hqr a zubar dashi nikam bazan iya haihuwar sheg….” Saurin rufe mata baki yayi yace “kul Umaimah kada ki batamin farin cikina gsky  shege shine wanda bashi da galihu wanda akayi cikinsa a titi kuma wanda baasan asalin wanda yake da alhakin yin cikinsa amma ke kinsani cikina ne kuma inason kayana sannan dan asaline dan dangi saboda haka kadaki qara sheganta min da gsky zamu samu matsala babba dake”

Miqewa tayi tanayi masa wani mugun kallo amma ta kasa ce masa komai sai yanzun ne ta fara nadama da danasanin biyewa zuciyarta da rudin shaidan suka kasance cikin wannan baqar rayuwa ita da Uncle dinta  da gaske fah yanzun ba cikin sunnah ne a cikinta ba ko? 

Ta tambayi kanta tare da dagowa ta kalleshi suka hada ido idanuntakesi suka fara zubar da hawaye bakinta take motsawa da alamun so take tayi mgn ta amma ta kasa.

Matsawa yayi ya ruqo hanunta ya dagota zai hadata da jikinsa tayi saurin janyewa tayi baya da sauri tana wani irin kuka me ban tausayi ta zube a qasa ta durqushe tana girgiza kai tana kuka me ciwo tana fadin “ Astangafurullah wa’atubi ilaik astangafurullah ya Allah” yanda take kukanne yasashi komawa ya tsaya yana kallonta a hankali zuciyarsa tana tariyo masa abubuwa da yawa firgigit yayi kamar wanda aka tsikara ya dafe kansa yace “oh My gud Umaimah don Allah ki daina kukannan banaso akwai damuwa ko shima wannan din so kike ki zubarmin dashi” miqewa tayi jikinta na rawa ta matsa gabansa ta tsugunna tace “munyi kuskure babba Uncle Hameed tabbas muna cikin tabewa da fushin ubangiji waima ya akayi hakan ta faru dama ni Umaimah zan iya zaman zina meyasa muka zabawa rayuwarmu haka meyasa muka kasa yiwa kanmu da rayuwarmu da zuri’armu adalci Abdulhameed wannan wanne irin baqin tambari zamu yiwa zuri’ar Alh Abdulhameed Yauri Shuwa wanne irin mugun tabone Uncle cikin zina a jikina kuma naka Uncle wayyoh nikam na shiga ukuna Uncle dama a waje nayoshi idan har yana cikin qaddarata da nafi samun sauqi fiye da ace nakane….”

Sakin baki yayi yana kallonta da nazarin kalamanta towai me hakan yake nufi? 

Sunkuyawa yayi ya dagota yace “fargar jaji mukeyi dagani harke Umaimah tabbas munyi kuskure amma laifin waye tsakanin mu da iyayenmu da suka kasa yi mana uzuri su fahimci kedin mahadina ce nima mahadinki ne nayi nadama da nadamarki Umaimah amma kuma inason cikina dake jikinki inason ki haifemin shi ki rainarmin shi Umaimah kada kicemin aa wannan abune daya zama dole akanki”

Yana gama fadin hakan ya zaunar da ita saman gadon ya juya ya fita, ya jima sannan ya dawo shida likitan ya bata magunguna sannan yace  zasu iya tafiya gda.

Miqewa tayi tayi gaba yabi bayanta da sauri yasha gabanta ya bude mata mota ta shiga shima ya shiga yaja suka tafi saida ya tsaya yayi mata siye siyan kwalam na masu juna biyu sannan suka wucce gdan  tayi shigewarta daki ta fada gado tayita rera kukanta na nadama mara amfani wadda ake kira da ihu bayan hari ko fargar jaji.

Saida ya shiga kitchen ya dafa mata Indomie sannan yayi mata kunun cous-cous saboda ya lura a yan kwanakin nan tanason sa sosai sannan ya nufi dakin nata ya bude ya shiga ba qaramin faduwa gabansa yayi ba ganin yanda tayi flat a gadon taketa gursheqen kuka jiki a sanyaye ya ajiye kayan hanunsa ya nufeta ya zauna a gefen gadon ya janyota jikinsa tare da zubawa fuskarta ido yanajin kukan nata har cikin qofofin gashin jikinsa miqewa tayi zaune tana gyara rigar jikinta yace.

 

“Da ace zaki hqr ki daina kukannan dakin taimakeni kuma kin taimaki kanki sannan kin taimaki abinda ke cikinki Babyn Uncle nifa banga abin tada hankali a lamarin nan ba tunda ba kanmu aka fara ba kuma bazamu zama qarshe ba balle mu zama abin kwatance ko misali iyakadai ayi surutu na dan lkc ya wucce shikenan ya zama tarihi idan kika sawa kanki damuwa ke abin zai dama ni kinganni babu abinda ya dameni iyaka na barki da hawan jininki kuma dole ki haifemin na dauki abina nayi masa huduba na yanka masa rago kamar kowanne da” 

Yana fadin haka ya dauko Indomie ya diba a cokali yakai mata bakinta tayi saurin kaucewa tace “bazanci ba Hameed bazanci ba ai dama nasan haka zakace baka da kaico nida na biyewa so da rudin zuciya har hakan ta faru tsakanin mu nice da kaico amma inaso ka sani kuma nayi maka albishir ni Umaimah bazan haifi shegeba wlh ko ba dade ko bajima saina zubar dashi yabi ruwa kamar yanda akayimin asarar halattatu ni zanyi asarar shegen cikinka da han….” 

Wani wawan mari ya dauketa dashi daya sata saurin hadiye furucinta ta dafe gurin a gigice har mararta saida ta amsa ta dago kanta bakinta yana rawa hawaye yana malala a idonta tace “ni ka mara Abdulhameed akan na zagi wannan tsinannan ala qaqai din cikin naka to wlh saina maimata kuma bazan fasa fada ba saina zubar dashi saidai ka kasheni azzalumi kaw…” 

Wata damqa yayi mata da tasa idanunta yowa waje ya janyota tare dayin qasa da kansa daidai fuskarta yana wani mugun huci yace “idan kika qara sheganta min da sainayi miki shegen duka” yana fadin haka ya cillata gadon ya bita ya danne ya fara wasa da ita kuka ta sake sakin masa mai gunji amma kota kanta baibi ba yaci gaba da bata wuta duk irin kukan da takeyi masa da magiya bai bar abinda yakeba saida ya bata kashi sosai ya tabbatar da ta karba a jikinta sannan ya dagata ya shiga bathroom ya sakarma kansa ruwa bayan ya fito ya juyo ya dubeta fuskarsa a hade yace.

“Tashi muje nayi miki wanka kizo kici abinci banason ki haifemin da da tamowa” rufe idonta tayi batare data tashin ba  ya sake cewa“kada ki bari na sake haurowa gadon nan kinsanni kinsan aikina fiye da kowa” miqewa tayi tana jiri bawai don taji mgnrsa ba saidon sanin rashin mutuncin sa idan tayi masa gardama yanzu zai dora daga inda ya tsaya.

Bathroom ta shiga tayi wankan tsarki ta fito yana zaune a saman carpet din dake gaban gadon yana susuta mata kunun da cokali tazo ta giftashi ta ta nufi wadroop din ta bude ta dauki baqar abaya tasa ta nufi qofar ta murda da nufin ficewa tabar masa dakin amma sai tajita a rufe da key.

Juyowa tayi ta dubeshi shima itan yake kallo yana murmushi ya taso ya ruqo hanunta ya mayar da ita gurin da ya tashi ya debi kunun a cokali yakai mata bakinta taqi karba murmushi yayi yace “ok bakiso ko? To bari nasha saina bawa dana ta inda ya shiga yasha” kafin ya rufe bakinsa ta dauki kofin ta fara shan kunun tana hawaye dariya yayi sosai bayan ya gama dariyar ya zuba mata lulu eyes dinsa yana qare mata kallo yanajin wani mugun so da qaunarta yana qara bijiro masa saida ta gama ya ballo magungunan ya bata tasha sannan yace taje ta kwanta.

Bata da zabin daya wucce kwanciyar saboda jikinta da yake mata mugun ciwo miqewa yayi ya bude qofar ya fice daga dakin kai tsaye gdansu ya nufa yana shiga gabansa ya fadi ganin Hajiya da Daddy da Hajiya Kaka a zaune a parlourn sunyi dako²  Hajiya sai kaiwa da komowa takeyi tanajin muryarshi ta nufoshi gadan² ta daukeshi da wani gigitaccen mari da saida yasashi durqushewa sama gwiwarsa ya dago kansa a hankali ya kumajin wani marin ta wani bangaren ya sake rintse idonsa tare da budesu akan iyayen nasa da suke tsaye akansa.

Wata shaqa Daddy yayi masa cikin muryar tashin hankali yace “ashe kai mugune ban sani ba Hameed ashe kai bakada tunani baka da lissafi Hameed mu ka mayar abokan wasanka kenan ka mayar damu qananun mutane da bamusan abinda mukeyi ba dama Umaimah tana gurinka ka mayar da ita farkarka harda ciki kake mana wasa da tunani Hameed qanwarka ka mayar dadironka me mukayi maka da zafi haka da zaka saka mana da haka yanzu idan Umaimah yarinya ce ta gudu tabar gda kaima ashe yarone da zaka biye mata ku ware gefe guda ku rinqa aikata fajirci a doron qasa ni dama na dade ina zarginka Hameed saboda babu yanda zaayi a yanda kake ka iya zaman shekara harda watanni babu mace amma ka yaudaremu kuma ka munafurcemu ka cutar damu ka cutar da marainiyar Allah Hameed”……….

Hajiya ce tayi gefe ta zauna a qasa ta dafe kanta tana zubar da hawaye tana maimata kalmar innanillahi wa Innah ilaihir raji’un ta zubawa Hameed din ido mamaki takeyi na labarin da Dr Saleem ya sanar dasu ko a mafarki kuma ko a hasashe zuciyarta bata taba raya mata hakan ba ashe gaske ne baka bada shaida akan dan zamani komai zai iya, da wanine ya bata wannan labarin ba Dr Saleem ba kuma ko shidin dabai nuna musu shaidar bayyane ba ta hoto me motsi wato video da yayima Hameed din da Umaimah lkcn da suke qalubalantar junansu akan cikin ba da bazata taba amincewa Abdulhameed dinta zai aikata haka ba kuma tasani tabbas laifinta ne tunda dagashi har Umaimah sun tabbatar Mata dako an rabasu bazasu rabu ba yanzu gashi garin gyara tayi gagarumar barnar da zataci gaba da yado har qarshen zuri’arsu

Maganar Kaka ce ta dakatar da ita daga tunanin da takeyi tace “banga laifin Hameed ba laifin Umaimah ne tunda ita mace ce yakamata ace tayi qoqarin kare kanta amma ita da kanta ta gudu daga gdannan saboda haka itace ta fara bashi qofa kuma bisa sahalewa da jagorancin ki Zulaiha da kinbi komai a hankali kamar yanda muka tsara tun farko duk da baa kawo wannan matakin nadama da fargar jajinba”

Hawaye ne yakebin kuncin Hajiya ta miqe tana hada hanya ta zari mayafinta ta dubi Hameed tace “katashi ka kaini inda ka boyeta wawa kawai” bata jira abinda wani cikinsu zaice ba ta fita Daddy ne da Hajiya Kaka suka biyota sai Hameed da yake tafe kamar wanda kwai ya fashewa a ciki yana zazzare idonu kamar wanda aka tsayar hisabi🤣

Shiga motar yayi gabansa yana faduwa ya tasheta Suma suka shiga yajata a hankali suke tafe babu wanda yake iya cewa da wani qala tsakaninsu kowa da abinda yake ayyanawa a ransa.

Shi Daddy mamaki nema ya cikashi da suka shigo unguwar ko a Ina Hameed din yasan unguwar koshi da yake ubansa jin sunan anguwar yake amma bai taba shigarta ba parking yayi a qofar gdan ya bude ya fita ya bude get din ya dawo ya shiga motar sosai Daddy yake binsa da kallon mamaki wato saboda tsabar bai yarda da kansa ba ko megadi baisa a gdanba suna shiga yayi parking a dan qaramin parking space din da baifi na mota biyu ba budewa sukayi duk suka fito zama yayi a cikin motar bashi da niyar fitowa saida Daddy ya doka masa tsawa ya fito simsim ya bude musu qofar parlourn suka shiga sun jima suna qarewa parlourn manyan hotunansa da Umaimah da sukayi da gani kasan suna cikin shauqin qaunar juna lkcn da sukayi hotunan su Hajiya ta zubamawa ido tana mamakin lamarin juyowa tayi ta watsa masa jajayen idanunta tace.

“Ko babu halin nuna mana inda hamshaqiya mandiyar me wanke qafa da sosan qarfen takene”🤣🤣

Ba Hameed ni kaina da ace naga alamun rahma a gurin Hajiya babu abinda zai hanani darawa amma Ina babu dama sumsum ya wucce ya murda jamlock din qofar ya bude ya shiga suka rufa masa baya tana nade cikin bargo tana sharar baccinta saboda magungunan daya bata kafin ya fita harda na bacci kallon kallo aka shigayi tsakanin Hajiya da Daddy da Kaka shikam gogan zuba mata ido yayi yanda take baccin da gani kasan bana dadi bane na wahala ne saboda shida kansa yasan tsakanin jiya da yau ba qaramin kashi ya bata ba ga zazzabin da take fama dashi

Yama manta dasu Daddy a gurin ya haye gadon ya yaye blanket din data rufe jikinta dashi daga ita sai harp vest rabin qirjinta duk awaje yake hanunsa ya dora a saman cikinta yana sauke ajiyar zuciya tare da dora daya hanun a tudun boobs dinta da sauri Daddy ya kawar da idonsa tare da qwallah masa kira yayi firgigit ya dago tare da kallon iyayen nasa ya sosa kansa a kunyace yace.

“Oh sorry Daddy tashinta zanyi fah” Hajiya ce tace “dan ubanka haka ake tashin mutum a bacci wato gwada mana zakayi a gabanmu mugani ko zaka sauka a gadon kosan na dagargaza maka kai shashashan banza da baisan kansa ba” miqewa yayi a sanyaye ya koma gefe ta haye gadon ta fara tashin Umaiman shure² ta farayi tana qunquni tana cewa “nifa ka qyaleni banason takura wlh baccinma bazaka bar mutum yayi ba kai kullum baka da aiki sai jarrab…..”

Dukan bakinta Hajiya tayi  tace “kinci uwarki keda jarabar dan ubanki tashi nice dai da kika gudo kika baro saboda inason qwata miki yancinki shashashar banza” ai suman kwance Umaimah tayi saboda tsabar tsoro da firgici batasan sanda fitsarin da takeji tun dazu ya kwace mata ba don tasan yau kashinsu ya bushe daga ita har Uncle din nata🤣🤣

Finciko Hajiya tayi dan guntun fitsarin da take matsewa ya qarasa zubowa tayi baya luuuuuu zata fadi yayi wani kukan kura ya rungumeta yace “ke kada ki zubarmin da ciki wlh ranki baci zaiy….” Wani lafiyayyen naushi Daddy yayi masa a baki tare da fincike Umaiman daga hanunsa ta fada jikin Daddyn saboda nanne kawai take tunanin sauqi ta lafe a jikinsa ta saki kukan munafurci tana cewa “wlh Daddy bansan ya akayi hakan ta faru ba don Allah kada ku kasheni wlh bazan qaraba zanyi muku biyayya wayyoh Allah mamana wayyoh Abbana….” 

Rufe mata baki Daddy yayi ya daka mata tsawa yace “zakiyimin bayani ne dan qaniyarki Hajiya ce ta bude wadroop ta zaro mata hijjab ta cillah mata tasa Daddyn ya figeta zai fita da ita Hameed ya riqeta da sauri yace “Daddy Ina zaka kaita?” Juyowo yayi ya watsa masa daquwa yajata shima ya kuma riqeta sai yanzu da yaga da gaske zaa rabasu sannan yaji zuciyarsa ta fara tafasa yace “amma Daddy kasan akwai shaquwa tsakanin mu ku barmin ita harta haihu don Allah ku barta na kula da dana batasonsa zata iya zubarmin dashi fah” finceke hanun nata Hajiya tayi Daddy yana riqe da ita a parlourn yaga mukullin motar daya kawosu ya dauka ya jefa Umaiman ciki Hajiya tashiga Kaka ce ta fito itama ta shiga yanabinta yana bata hqr akan ta fada musu su barsa da matarsa harsai ta haihu inyaso duk hukuncin da zasuyi sai suyi amma itadinma babu wani sauqi.

Jan motar Daddy yayi a guje da sauri Hameed din yayi baya suka budeshi da qura yana ganin sun fita ya zube a gurin ya saki wani ihu yanata da qura kamar zararre.

Daqyar ya iya tashi ya shiga gdan ya fada saman kujera yana saqawa da kwancewa tabbas akwai buga March tsakaninsa dasu Daddy saboda shidai yasan bazai taba iya rayuwa babu Umaimah ba to waima wanne munafikin ne ya sanarwa su Hajiya Umaiman na gurinsa?……..

Sukuwa su Daddy suna zuwa gdan Hajiya ta figi hanunta suka shiga ciki a parlour ta zaunar da ita itama ta zauna ta hada kai da gwiwa itako Umaimah banda kuka babu abinda takeyi haushi da takaici ne yasa  Hajiya cewa.

“Tun yanzu kika fara kuka Umaimah me akayi da zakiyi kuka? ai baki fara kukaba sai lkcn da kuka fara girbar abinda kuka shuka sai lkcn da kika haife abinda ke cikinki ya girma ya tambayeki meyasa baki haifeshi da aureba meyasa kika bata masa nasaba lkcn ne zaki kukan da babu mai rarrashin ki lkcn ne zakiyi nadama mara amfani Umaimah…”

Fasali Hajiya taja kana ta dora da cewa “kin bani mamaki Umaimah  koda yake babu abin mamaki cikin lamarinku duba da sakacin namune tun farko da ace mun riqeki a gurinmu mun tsaya kaida fata wajen tarbiyyarki da bamu bashi ke tun kina qarama ba da mun nuna miki cewa shidin ba kowa bane kuma duk da yake dan’uwanki amma akwai bambamci tsakaninku ke mace ce shi namiji ne da ace bamu barki kin saba dashi ba irin sabon daya zama matsala yanzu tsakaninku har kuke tunanin bazaku iya rayuwa babu juna ba nasan da bakiyi masa biyayya akan son kansa dason zuciyarsa ba kema da baki biyewa zuciyarki ba kin gudu har yasamu damar kama miki gda ya killaceki kunci gaba da mu’amalar aure bayan dukkanku babu jahili ya sauki kin sauke yasan fiqihu yasan hadisi kema kuma kinsani kunsan komai amma kuka take yau ga ribar soyayya nan a jikinki”

Daddy ne ya amshe da cewa “wai ma ni ya akayi har suka hadu kuma Ina cikin da kika bar gda dashi?” Kuka takeyi sosai kamar ranta zai fita Daddy ne ya kuma daka mata tsawa yace “ba mgn nake miki bane sai kinji a jikinki?”

Cikin kuka da in…ina ta fara zayyane musu komai…

Mamaki da tsoro gami da al’ajabi ya cika zuqatansu koda wasa basu taba tunanin tun batan Umaiman Hameed  ne yayi kidnapping nataba gashi tun ranar da abin ya faru tayi bari aura kuma ya riga ya furta kalmar sakin duk da bai qarasa ba amma ai sakin yasaku tunda saki yana faruwa ne ta hanyar furtawa koda baa qididdige adadi ba shikuma ya riga ya furta na sakeki saki day saboda haka saki ya saku.

Miqewa Daddy yayi ya haura samansa ya kwanta yana tunanin abinda ya dace yayi amma bai hango wata mafita ba.

Itama Hajiya miqewa tayi ta kama hanun Umaimah ta shiga da ita daki gurin Hajiya Kaka tace “kaka kisa ido akan sha’anin yaran nan ni tsoroma suke bani wlh” amshewa  Kaka tayi da cewa “suke baki tsoro ko suke bani nikam lamarin Umaimah da Hameed ya girmi tunanina Allah dai ya kiyaye daba yakuma rufa mana asiri wannan abin kunya har ina niko a labarin tatsuniya irin tamu ta mutanen dauri ban tabajin wannan kwamacala ba to kodai suna tunanin da aure tsakaninsu ne?” 

Hawaye Hajiya ta dauke tace “ba wannan tunanin bane Kaka dukkansu babu wanda baisan shari’a ba kuma ma wannan ai budaddiyar mas’ala ce ya saketa kafin yakai ga mayar da ita ita kuma tayi bari kinga aure ya warware gaba daya koda a ranar ya farfado yakeson mayar da matarsa sai ya sake biyan sadaki anyi siga an sake daurin aure to Kaka cikinsu waye baisan wannan ba ko wanda baije islamiyyah ba indai yana zuwa masallaci kuma yana zama cikin musulmi zaisan wannan ballesu da daidai gwargwado mun basu ilimi kawai tsagwaron rashin mutunci ne ba wani abu ba.

Tana fadin haka ta juya ta fice daga dakin ita kuma Umaimah ta zauna a gefen gadon dafe da habarta har yanzu bata daina hawayen nadama da danasanin biyewa rudin zuciyarta takaita ta baro idan ta tuna cikin dake jikinta sai taji wani malolon baqin ciki da takaici ya tokare mata maqoshi.

Mugun haushi da tsanar Hameed takeji a ranta saboda tasani badon Shiba da komai baizo Mata a haka ba da wannan tunanin ta kwanta bawai don tayi bacci ba saidon kwanyarta ta huta amma ta kasa samun sauqin tananan kwance tana juyi wayarta tayi Ring ta dauka ta duba sunan Sa’ud ce mayarwa tayi ta ajiye saboda har Sa’ud din haushinta takeji don tasani da ace batazo ta dauketa daga gdan ba da abubuwan da suka faru duk basu faru ba tanajin wayar tana Ring amma taqi dagawa bayan kamar 2 minutes wani kiran ya shigo tana dubawa taga My Spirit  sunan da tayi saved number Hameed da ita kenan.

Kawar dakai tayi tare da danna wayar a silent yayi kira yafi ashirin amma taqi dagawa hakan ba qaramin daga masa hankali yayi ba yinin ranar haka ta qarasa shi a daki kwance ko parlourn taqi fita tunaninta kawai yanda zatayi da cikin jikinta.

Da dare yazo gdan ya jima a parlourn babu kowa kasancewar yasan asabarce yasashi haurawa sama gurin Daddy a zaune ya tarar dasu shida Hajiya suna tattaunawa akan matsalar ya samu guri ya zauna yanata gada zuffa kallonsa Daddy yayi da fuskarsa ta rahma yace.

“Babana ya akayine Allah yasa dai lfy kazo kasamu gaba?”  Sosa qeyarsa yayi cikin kunya yace “Daddy din Allah kuyi hqr kuskure ne nayishi abani dama ta qarshe bazan sake ba” 

Kallonsa Daddy yayi yana murmushi yace “to yanzu ya kakeso ayi babana idan anyi maka afuwar?” Sake marairaice murya yayi yace “ku bani ita mu zauna harta haihu in yaso sai a mayar da aurenmu wlh babu abinda zai sake shiga tsakaninmu nayi muku wannan alqawarin” 

Dagowa Hajiya tayi zatayi mgn Daddy ya daga Mata hannu ya dubi Hameed da kyau yace “yanzu kuma idan nace bazanyi ba kuma mene zai faru?” Dagowa yayi da sauri yace “ka taimakeni Daddy wlh inason cikina kada kuyi sakacin da zata zubarmin dashi Daddy shine na uku fah duk sauran sumbi ruwa shima kada ya salwanta plz nafison basu kulawa da kaina” dakatar dashi Daddy yayi yace “yanzunma Kaine zaka kula da abinka nawane ma albashinka?

Dago kansa yayi ba tare da tunanin komai ba yace “dubu dari hudu da tamanin” murmushi Daddy yayi yace “kayy Masha Allah Nice salery sai kuma mene yake kawo maka kudi kuma ribar nawa kake samu a wata?” Murmushi yayi yace “ina harkar kiwon kaji da kifi a qallah duk wata ina fitar da kaji guda dubu takwas a kowacce kaza daya zan samu ribar dari uku da hamsin da biyar kaga kenan inada million biyu da dubu dari takwas da arba’in sannan ina fitar da qwai guda million daya da rabi shikuma kifi duk wata ina fitar da conterner daya duk conterner ana samun ribar million uku da dubu dari bakwai da ashirin”

Murmushi Daddy ya fadada yace “kayy alhmdllh amma dai duk wannan ribace babu uwa a cikinta ko?” Daga kai yayi da sauri cikin qosawa da mgnr yace “kafin nayi lissafin riba saina fitar da uwa tukunna” dariya sosai Daddy yayi yace “kana samun million bakwai da kusan rabi a duk watan duniya kenan ko? Kayy naji dadi sosai” dakatar da dariyar yayi yace “am dubeni da kyau babana daga wannan watan inaso dole bisa umarnina idan ka hada kan kudadenka kazo ka kawomin million uku da dubu dari bakwai da hamsin wannan shine kason da zakake warewa na kula da lfyr Umaimah da cikin jikinta harsai ta haihu sannan a sake sabon lissafi tashi maza ka tafi gda dare yayi” 

 *UMMUH HAIRAN CE…✍🏻*

Back to top button