Uncategorized

Duk wani musulmi kuma wanda yake jin hausa ya kamata ya mallaki wannan

Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu?

A yau cikin shirin namu munzo muku ne da bayanin wani application mai matukar kyau daya kamata kowanne musulmi ya mallaka.

Application ne da yake kawo kowacce addu’a da musulmi ya kamata yana yinsu.

Karanta>>>  Free Browsing Yadda Zaka Yi Browsing Kyauta Da Layin Mtn

Wannan littafin yana koyar da addu’o’i ingantattu, daya kamata mu sansu.

Wani abin birgewa wannan App din duk wata addu’a to an fassara ta da yaren hausa domin idan mutum ya karanta ya fahimci abinda take nufi.

Wannan App din wani dan uwanmu ne musulmi kuma bahaushe ya kirkire shi domin saukakawa masu bukata.

Duk wata addu’a zaku sameta cikin wannan application din.

Domin saukar da wannan App din ku duba kasa gurinda aka rubuta danna nan domin sauke wannan App din

Domin Sauke Application Din Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!

Back to top button