Uncategorized

Amfanin Dabino Ga Masu Juna-biyu Da Yadda Ya Ke Gyara Fatar Jiki:

Amfanin Dabino

Ana cin dabino kwara bakwai kullum da safe idan an yi kusan haihuwa. Wannan yana hana wa macce yawan zubar da jini lokacin haihuwa da iznin Allah.

Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Kashi Na Daya.


Gudawa:

A na daka  shi garin dabinon a sa shi a ruwan zafi a sha Inshaa Allahu yana tsayar da gudawa.

Karanta>>> Ingantaccen Matsi Da Bashi Da Illah Ga Mata.


Samun Kuzari:

A na cin dabino guda uku, a sha zuma Cokali daya da safe da yamma.

Karanta>>> Dalilan Dake Kawo Tusar Gaba Da kuma Hanyar Maganceta.

A na hada garin dabino da zuma da man zaitun a shafa a fuska, awa daya sai a wanke fuskar da ruwan zafi wannan yana saurin gyara fuska. Bincike ya nuna cewar yawaita cin dabino na hana kamuwa da ciwon daji (wato ‘Cancer’) ko wacce iri. Haka Kuma Manzon Allah (SAW) ya ce ‘Dabinon Ajuwa yana maganin dukkan cututtuka, kuma duk ranar da mutum ya ci irin wannan dabino na Ajuwa (wato wanda ake tsinkowa daga birnin Madina, wanda aka tabbatar a gonarsa ake samun dabinon), babu wata cuta da za ta same ka a wannan rana ko sammu ko  kuma wani sihiri.’

Karanta>>> Yadda Zaku Kula Da Jikin Ku Lokacin Sanyi Kada Ya Lalace.


Yadda za a yi amfani da shi wajen warkar da ciwon Nono ga wadda ta haihu kuwa shi ne a rika cin kwayar dabino guda bakwai, asha man tafarnuwa karamin cokali sau daya a rana har na tsawon kwanaki uku.

Karanta>>> Yadda Zaku Kula Da Fatar Jikinku A Lokacin Sanyin Nan

Karanta>>> Hanyoyin Da Zaku Bi Domin Karin Kiba Ba Tare Da Kunsha Maganin ba

Back to top button