A Duniya Kashi Na 49
Film din a duniya Film ne da yake da farin jini, duk da cewar yanzu alkiblar Film din ta canza sanadiyyar hana daba, kidnapping da shan mugayen kwayoyi a cikin Film da hukumar tace fina-finai ta jahar Kano ta yi.
A cikin shin daya dagata muga cewar an fara gwarama tsakanin amaryar Malam Wa Ka taɓa da kuma ɗansa wato Yaron Malam, inda sanadiyyar sharrin da amaryar ta yi wa yaron Malam din har ta kai ga shi Malam ɗin ya mari ɗan nasa.
Za Ku Iya Karanta
✓ Maryam Yahaya bata jin magana wallahi – Datti Assalafy
✓ Allah Ya yi wa Sani Garba SK, Baya jinyar mako Biyar
✓ Labarina Season 4 Episode 11 Kaɗan daga cikin shirin
Sannan daga karshen shirin na 48 munga inda Abbale ya biyo ƙanwar Mayaƙi ita kuma ta shige cikin ɗakin hotel din da suke ita da ƙawayenta.
Ke nan Abbale bai ji gargadin da mai gidansa Kanabaro ya yi masa ba kenan?
Shin me zai faru idan har yan matan nan suka buɗe ƙofar ɗakin kuma Abbale ya yi ido biyu da Ƙanwar Mayaƙi bayan ya sha alwashin aiwatar da mummunan nufi a kanta muddin ya sake ido biyu da ita, kuma sai ga shi anyi rashin Sa’a sun sake yaɗuwa?
Kada na cika ku da dogon surutu kawai ku kalli wannan shirin na A Duniya Kashi Na 49 a ƙasa ta hanyar dannan hoton.
Ko kuma ku danna bulun rubutun dake ƙasa