Film din a duniya Film ne da yake da farin jini, duk da cewar yanzu alkiblar Film din ta canza sanadiyyar hana daba, kidnapping da shan mugayen kwayoyi a cikin Film da hukumar tace fina-finai ta jahar Kano ta yi.
Karanta:
✓ Sabbin Hotunan Momee Gombe, Maryam Booth da Hadiza Gano.
✓ An baiwa mawaƙi Umar M. Shareef jakada a gidan television.
✓ Cikin fushi Umme Zeezee ta mayar wa da wani saurayi da martani akan cewa ita ba jaruma ba ce
Kada na cika ku da dogon surutu kawai ku kalli wannan shirin na A Duniya Kashi Na 50 a ƙasa ta hanyar dannan Play Video ko kuma hoton.