Sirrin Rike Miji

Yadda Zaki Magance Kaikayin Gaba, Kurajen Gaba Da Kuma Fitar Ruwa Mai Wari Da Izinin Allah

~ Kina fama da kaikayin gaba, kuraje, fitar da ruwa mai wari?

~ Kashi tamanin (90%) cikin dari (100%) na sanyin gaba bashi da alaka da jima’i.

Karanta>>> Abubuwa 8 da yin jima’i akai-akai ga mace mai ciki ke yi.

~ Kamar yadda mutum yake wanke bakin sa (brushing) haka ya kamata mace kullum ta canza under wear nata.

~ Barin under wear a jiki fiye da kwana daya yana haifar da:

– Kaikayi gaba
– Warin gaba
– Fitar da ruwa
– Kuraje

Karanta>>> Yadda Zaki Hada Sabulun Da Zai Sa Ki Dinga Kyalli, Santsi, Kamshi Da Kuma Maganin Kuraje

~ kada a hada wankekken under wear da kaya masu datti.

~ Ayi kokorin siyan under wear wanda akayi shi da auduga (cotton), a kiyaye amfani da na roba (nylon).

Karanta>>> Domin Dawo Da Martabar Nonuwanki Cikin Sauki.

~ Gaban mace baya bukatar a wanke shi da sabulu, ayi amfani da ruwan dumi (ba mai zafi sosai ba).

~ Lokocin al’ada a dinga canza auduga (pad) akai akai (a kalla so biyar a wuni).

Karanta>>> Matsi Ga Sabbin Amare Kafin Kije Gidan Miji.

~ A dinga shan ruwa akai akai domin yana taimaka wajen bada kariya.

Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi

Back to top button