Sirrin Rike Miji

Warakar Ciwon Mararki Cikin Sauki

WARAKAN CIWON MARANKI CIKIN IKON ALLAH

Karanta>>> Amfanin  Zobo Ga Lafiyar Jiki Da Kuma Illolinsa

1. Amfani Da Na’a-na’a

Hanya ta farko da za a bi don maganin matsalar ciwon mara lokacin al’ada ita ce, ta yin amfani da na’a na’a. Anan mace, za ta juri shan na’a-na’a akai-akai. Abin nufi anan za ta ke yawan shan na’a-na’ar ne tun kafin lokacin al’adarta. Yadda za ta yi shine, za ta tafasa na’a-na’ar ta sa zuma, ko kuma zuma da madara ta ke sha akai-akai. Ba shakka wannan hadi na da fa’ida ga matan da ke fama da matsalar Ciwon mara alokacin alada.

Karanta>>> Maganin Toilet Infection Da Kuma Rashin Sha’awa Ga Mata

2. Tsamiya Da Gauta

Shi ma wannna wani hadi ne da aka jarraba kuma aka ga amfaninsa. Yadda mace za ta yi shine, ta samu tsamiyarta, amma tsohuwa, sai ta jika ta da ruwa, ta jefa bushashiyar gauta a ciki ta ke shan ruwan kwana biyu kafin zuwan jinin hailarta, har lokacin da hailar zata fara zuwa.

Karanta>>> Amfanin Dabino Da Kuma Magungunan Da Yake Yi Guda 50

Back to top button