Ku Karanta Amfanin Hulba Guda 21 Ga Lafiyar Dan-adam

A wannan rana za mu kawo mu ku bayani dangane da amfanin Hulba ga lafiyar bil’adama. Hulba kamar yadda mu ka san ta, kalma ce ta larabci, da harshen turanci kuwa ana kiran ta da ‘Fenugreek’. Hulba wani tsiro ne mai matukar amfani ga lafiya, kuma shekaru aru-aru da su ka shude al’umma ke amfani … Continue reading Ku Karanta Amfanin Hulba Guda 21 Ga Lafiyar Dan-adam