Sirrin Rike Miji

Karin Girman Kugu Cikin Kankanin Lokacin Ga Yan Mata Da Matan Aure.

BAYANI YADDA ZAA KARA KIBA GA MAI BUKATAR WANNAN.

(1) Domin Karin kiba Za’a samo Zabib, da hulba, Za’a wanke Zabib din sannan azuba shi acikin ruwa Kofi biyu, sai shi yayi awa (16) Sannan Amur tsike shi a tace bayan ya hade sai kuma a zuba hulba cokali (2) idan ruwan yayi kasa Sai a kara wani daga nan sai asanya a freeze a rufe amma banda marfin Wanda zai rufe kwanon ko robar gamgam. Idan yakara kamar awa (6) Sai a tace za’arika shan karamin kofin shayin larabawa ko buzaye.

Sai dai yakan sanya kara cin abinci, to ana bukatar a rika cin abinci mai kyau wanda yake gina jiki.

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

(2) Za’a samo zabib Kofi biyu, a wanke sosai sannan a zuba ar uwan a kalla kamar Rabin Lita zuwa Lita daya sannan a zuba garin hulba mai kyau Kofi daya sai a zuba a kalla zaiyi awa 12-18 ko dare cikakke daganan za’a tace a zuba a waje mai kya sai a rika shan karamin Kofi sau 3-4 arana.

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

Sannan sai a rikacin kwaya goma sau 3 a rana insha Allah za’ayi wannan hadin sau 2-3 ya isa, insha Allah zaayi mamaki sosai, wannan anjarraba angwada kuma antabbatar.

Sannan cin zabib yana magance sihir da kuma matsalar shaidanun aljannu, cinsa kuma yakan zama asamu kariya daga sihir, ko shafar jinnu.

Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi

Hanya ta biyu:

{1} Ya yan hulba

{2} Alkama

{3} Waken suya

{4} Gyada

{5} Garin dabino

{6} Garin farar shinkafa

{7} Madara

{8} Zuma

Karanta>>> Amfanin Gishiri A Gaban Mace…

Saiki maida su gari suyi laushi. saiki rika diba cokali daya ana soya kwai dashi man suyar ya kasance danyan man zaitun ne. Yadda za’a sarrafasu zaki samu alkama da farar shinkafa ki jikasu sai sun kwana saiki shanyasu subushe

sannan ki kai anika.sannan kisamu garin dabino sannan gyadama a soya ta.

Karanta>>> Yadda Zaki Matse Gabanki… (Vaginal Tightening)

Sama samansa sannan ki nikata saiki hada garukkan waje guda sannan kidebi cokali 2 ki zuba ruwan rabin kofi sannan ki dora akan wuta harya tafasa.

Saiki sauke kisa madara ta ruwa kota gari da zuma saiki hada kirinka sha musamman idan zaki kwanta barci cikin kankanin lokaci zakiyi kiba sumul fatarki ta canza.

Karanta>>> Maganin Zubewar Nono…

QARIN GIRMAN KUGU KUNKURU.

Zaki samu wadannan kayan lambun

{1} Abarba🍍🍍

{2} Ayaba🍌🍌

{3} Gwanda🍑🍑

{4} kankana🍉🍉

{5} Zuma🍯🍯

{6} Madara peak🥛🥛

Karanta>>> Ga Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah

Sai ki hadasu guri guda ki markadasu su zama ruwa saiki zuba zuma da madara kirinkasha. sai kuma ki samu zogale dafaffa ki hada da alaiyahu ki zuba tumatir da albasa kiya kwadon wato datu haka zaki rinka yi ga kwadon. ki rinka yin wannan kayan lambu da kika markadasu sai ki rinkasha da asuba.

Karanta>>> Tusar Gaba Da Abinda Ke Kawota Yana Da Kyau Ku Karanta Wannan Bayanin

Allah Yasa a dace, Amin

Back to top button