Hanyoyin Gyaran Nono Ga Amarya, Budurwa, Uwargida, Da Bazawara

ZABI DA KANKI KI GYARA DA KANKI Ξ β
β₯ π *GYARAN NONO* πβ₯
Idan muka ce gyaran nono akasari ba kowace mace zata gane me muke nufi ba saboda basu damu da gyarawaba.
Alhali kuma rashin gyaran ba karamar illa yake yi masuba Amma su basu San hakanba. To gaskiya yana da matukar muhimmanci da tasiri ga mace
βΈβ Amarya
βΈβ Uwargida
βΈβ Budurwa
βΈβ Bazawara
Karanta>>>Β Hanyoyin Da Ya Kamata Matan Aure Subi Domin Kara Inganta Zaman Aurensu: Malama Juwairiyya
Da ku gyara nonon Ku, karki bari nononki hakanan sharaf ba kyan gani sai kaga mace tabar nono a zube, in tana shara maigida yaga suna ta reto kamar an ratayo agwagi a bayan keke, idan kuka Lura sai kuga matan wadansu yarurrukan wadanda ba hausawaba (kamar larabawa) matansu sun tsufa ko sun manyanta Amma martabar nonuwansu nanan daram , ta yadda ko nonuwan wata budurwa a nan baza ka samesu a hakaba.
β Hanyoyin da Zaki bi don kada nononki ya fadi ko kuma idan ya fadi kuma kina son ya tashi sune zaki Samu:
β Alkama ki rinka yin kunu da ita kina sha safe da Rana.
Karanta>>>Β Abubuwa 8 da yin jimaβi akai-akai ga mace mai ciki ke yi.
β Ko kisamu garin hulba.
β Da garin tsamiya.
β Da zuma farar saka.
β Da lemun tsami.
Sai ki hadasu guri daya ki rinka shafawa a nonon bayan awa ΒΉ ko minti 30minutes sai ki wanke ki shafa man zaitun.
Karanta>>>Β Yadda Zaki Hada Sabulun Da Zai Sa Ki Dinga Kyalli, Santsi, Kamshi Da Kuma Maganin Kuraje
β΄β΄β΄
βπ GYARAN NONO DA KINDIRMOπ β
Shima wanna wani hadine da akeyi don gyaran nono kuma yanada muhimmanci sosai , yanda akeyi shine za’a Samu
β£ Kindirmo
β£ Tumatur
β Lemun tsami
β’ Garin kubewa
β₯ Da garin sallaja
Sai ki hadasu guri daya ki kwabasu ki rinka shafe nonon dashi, bayan kimanin 1hr ko minti 30 sai ki wanke ki shafe nonon da man ridi.
Karanta>>>Β Domin Dawo Da Martabar Nonuwanki Cikin Sauki.
β π GYARAN NONO GA BUDURWA DA BAZAWARA π β
Wannan wani hadine da akeyi don gyaran nono musamman ga budurwa, shi wanna hadi kuma kowace mace inda tana da bukata zata Iya amfani dashi saboda tasirinsa, yanda akeyi shine.
β Garin waken soya.
β Garin alkama.
β³ Garin zogale.
β΄ Garin bawon lemun Zaki.
β³ Kunfan maliya.
β Zuma
Karanta>>>Β Matsi Ga Sabbin Amare Kafin Kije Gidan Miji.
Sai ki cakudasu guri daya sai ki rinka shafawa a nonon bayan minti 30 ko sama da haka sai a wanke, sannan kuma ki rinka shan kunun alkama.
β π DON DAWO DA MARTABAR NONO DA GIRMANSA π β
Ga matar da take son ta dawo da martabar nononta ko girmansa yanda zatayi shine zata Samu:
β Ganyen sabara.
β Ya’yan alkama.
Karanta>>>Β Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi
Sai ki rinka yin kunu dasu.
γγKunun alkama.
γγKunun shinkafa.
γγKunun gero.
γγKunun waken suya.
Duk dai Wanda yasamu sai ki dafashi da wadanda hadin mai albarka, kuma kina Iya saka cokali Biyu na ya’yan hulba sai ki rinka shansa karamin ludayi sau biyu a Rana safe da gamma kenan.
Karanta>>>Β Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata
β π DON FARFADOWA DA NONON DA YA NOKE π β
Idan nononki ya noke kamar ya koma ciki, ga hanyar da zaki bi don farfado dashi ko dawowa dashi cikin sauki.
β Ya’yan alkama.
β Ya’yan hulba.
β Raihan kamar cokali (2)
Sai ki rinka dafa shayi dasu da Zuma sai ki ringa shan cokali uku (3) safe da gamma , sannan kuma ki rinka shafe nonon naki da man zaitun.
Karanta>>>Β Amfanin Kubewa Musamman Ga Maβaurata
GIRMAN NONO
β Ganyen tatarida.
β Wake.
β Gurjiya.
β Alkama.
Ki samu wake gwangwani daya gujiya gwangwani Biyu, alkama gwangwani Biyu ki Kai inji a nika miki, ki daka ganyen tatarida gari gwangwani daya ki hada, guri guda ki dinga zubawa a nono kindirmo Mara tsami kina sha, Amma garin magani cokali biyu nono kamar na β¦30.
Karanta>>>Β Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata
πππ *GYARAN NONO* πππ
Kamar yadda kika Sani kowacce mace akwai yanda tsarin halittarta na nono yake.
β’ AKWAI β³ACE MAI CIMAR NONO.
β’ AKWAI β³ACE WADDA BATA DA CIKAR NONO.
Karanta>>>Β Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike ShayarwaΒ