Sirrin Rike Miji

Amfanin Abarba Guda 13 A jikin Dan Adam:

Amfanin Abarba Guda 13 A jikin Dan Adam:


Musamman ma kare jiki daga kamuwa da ciwon zuciya.

SHARE

Abarba na daya daga cikin yayan itatuwa masu amfani a jikin dan adam.

Abarba na da matukar amfani a jikin dan adam saboda tana dauke da muhimman abubuwa;

fibres, menirals, vitamins, Nutrient da kuma Anti Oxidant.

Wadannan sinadarai dai dake a cikin abarbar na da matukar amfani ga rayuwar dan adam, sannan takan kare jiki daga cututtuka.

 

Karanta>>> Ko Kunsan Amfanin Shan Kunun Aya Lokacin Shan Ruwan Azumin Watan Ramadan Kuwa?

Kadan daga amfanin Abarba:

1. Tana dauke da sinadarin magnees da calcium wanda ke kara karfin kashi

2. Tana dauke da anti oxidant wanda ke kara ma jiki lafiya da kare jiki daga saurin tsufa.

Karanta>>> Amfanin ‘ya’yan kankana 7 a jikin Dan Adam

3. Tana maganin mura da sanyin kirji.

5. Tana kara ma garkuwar jiki lafiya da kare shi daga cututtuka.

Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi

6. Tana maganin kamuwa da ciwon zuciya ta hanyar rage cholesterol a jiki.

7. Tana kara lafiyar dasashi da kare hakora.

Karanta>>> Amfanin  Zobo Ga Lafiyar Jiki Da Kuma Illolinsa

8. Tana saukaka yawan laulayin ciki, da yawan amai da yawan tashin zuciya.

10. Tana maganin tsutsar ciki.

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

11. Tana kara ma idanu lafiya

12. Tana kara lafiyar ciki da saukaka bahaya

13. Tana maganin kumburi da maganin ciwon ga babuwa da fatan zamu rinka shan abarba akai akai.

Karanta>>> Amfanin Dabino Da Kuma Magungunan Da Yake Yi Guda 50

Back to top button