Novel Document

Ajalin So Complete Novel Document By Surayyahm

AJALIN SO TUSHEN LABARIN

Mattmacmillan street condominum07 10am:UK

A cikin nitsuwa yake tahowa sanye da farin rigar sport designer ta companyn NIKE mai dauke da cap da dogon wando alaman daga street warming execise ya ke.

perfectly tailored into his body size yayi matukar kyau kamar kullum”

Tsarin muhallin sun Condominium ce wato jointed rent apartment mai shashi shashi wanda gaba dayan ta na mutum daya ne amma kowa yana da right ya iya siyan part dinsa kamar yadda shima yayi..

Gaban sa kawai yake kallo Ya dauke idanun sa.

Ko ina ya dauki shirun safiyar ranar ga sanyi ya sauko sosai don haka a gurguje ya bude kofar ya shiga..

“ko da ya shigo ya tsaya Da kwalayen picanto,dominos,da clipart pizza su ukun duka ya soma cin karo a kasan floor

ba shakka wanda aka ci jiya ne aka barsu nan don ko da asuba daya fito sallah ya gani kafin ya fice..

“daga jikin kofar ya jingine yana kallo,All three packs din an tattaba ne sama sama ba wani ci sosai akayi ba aka barshi a bude kuma a wulakance.

Dan karamin Tsaki ya ja don ya gama lura ma ba wannan bane ba dai dai ba anan,ga wine glass na drinks da botles hatta trow pillows dake chairs din idan suka zube kasa bata iya dagawa every where is unkept and scatterd ko kadan babu kimtsi.

 

Karanta>>> Abban Sojoji Book 2 Complete

 

“A hakan ya dauki kusan 5mints yana browsing ko ina da idanun sa “duk dama yasan shiya bada purnishement din hana masu aiki amma ya sha mamakin da babu abunda ya sauya “He’s just tired of being her servant….yawan complain din ma ya ishe shi…

Ajiyan zuciya yayi ya dada haurawo bedroom don ya tarkato ta ta taho
Ta tattara gidan dakanta as usual yasan is eida tana bacci ne ko tana kwalliya..

“is a normal size room so Yana bude kofar dakin yaga wayam alaman ba kowa …nan ma ya ci karo da nitien ta akan gado rabi jelar sa na kasa komai dai yadda ya ke haka ya dawo ya same sa..

“Nimrah!!!!..nimrah ya shiga kwala kira da geek voice dinsa mai dauke da masifa…

Shiru shiru yasa ya shiga bude kofofi yana dubawa amma shol har sai da ya hakura ya dawo ya soma tattara kayan dakin yana ajiye wa mazaunin su.

Sai anan yayi gamo da letter ta agefen drawer inda ta makele shi”

 

Download>>> Bintu Diyar Bayi Ce Book 1 Complete Document

 

_”Hey mr mohan,kafin kafara cizo na da early morning masifan ka..im sorry,ni natafi..bazan iya jiran ka ba i need to cacht a flight …mum dakan ta yau tazo she’s now in hongkong..,so,ni na tafi wajen ta kawai..call me later kkk?..bye..nimrah._

Tsaki ne ya kufce masa….Zama ya koma yayi daga bakin bed din domin kuwa letter da kanta ta zame daga hannun sa ta fada kasa.

A lokacin basai ya furta he was very annoyed ba, sosai yanayin face dinsa ya nuna…”wai meye wannan yarinyar ta dauki aure ne?so she thinks she can just leave bazama ta jira na bata go ahead ba…tsaki ya dada yi yayi shruging kafadar sa alaman zaki dawo ki tarar da ni..

Nan ya sauya zuwa comfy white towels ya shiga batrum..
ya dade anan jingine da glass wall din shower yana tunanin yanayin rayuwar auren sa for the past 2years da suke zaune anan UK this was not even his idea mahaifin sa ne ya sa suka xo nan..

Nishi yake saukewa a hankali domin kuwa Abubuwa dayawa sunyi crosing mind dinsa marasa dadi musamman idan ya tuno da abu biyu zuwa uku.

 

Karanta>>> Wace Ce Ita (Who is she) Complete Novel

 

“Yasan Dole ne yayi zaman aure da nimrah sabida umarnin mahaifin sa ne hakan Duk dama yasan a da chan bai taba kaunar ta ta sigar aure ba
But who cares now,shes his wife now..kuma yasan tana son shi sosai.

A wajen sa Zama da nimrahn tamkar kashin kifi ne a wuyar sa wanda baisan ranar fitar sa ba maybe hala Sai inyayi ra’ayin fita da kansa..

Shi dai Bawai baya jin komai aransa game da ita bane tunda suka yi auren nan ma yake jin wani yanayi na daban aransa na musamman domin ta..

Sun samu shakuwa shakuwa irin na ma’aurata,infact wani bin yadda yake biye mata bazaka ce asalin auren dole aka masa da ita ba abu daya ya rage wato masifa da rashin da’ar ta,
Shikuwa Sam baya son raini ita ko nan tafi kwarewa.

 

Karanta>>> Idan Ba Ke Complete Novel Document

 

Da a chan baya ma Tare da nimrah suka taso da budurwan sa na yarinta mai suna aysha..

Tun aysha tana da shekaru 15 yake son ta shikuma yana first year a medical schl india.

Aysha da nimrah ajin su daya a sydney anan suke fafatawa.

Sai ya kasance Bayan ayshah…nimrah ce abokiyar sa na kusa amma Tunda ta kashe masa ayshan yaji ya tsane ta a duniyan sa musamman ma da aka ki daukar matakin komai akan lamarin.

“Toh yau gashi nimrahn ce ta dawo matar sa,in ya tuno haka sai yaji zuciyar sa ya sake shiga damuwa sosai,amma da shike yasan babu ranan da zai samu mafita ko abunda yake so ma ransa sai ya hakura ya kaucar da tunanin tare da sa wa zuciyan sa shaukin accepting cewa qaddar aure dake tsakanin sa da nimrah ya riga yayi AJALIN SO A duniyar sa

Shi dai yana nan ne kawai amma shika dai yasan damuwar sa ta asali.

Ita kam bata damu ba domin asali ta girma ne da mummunan kaunar shi,..shi kuma sam baya yin ta Hakan shiyasa bata iya controling kanta akan sa ba ko kadan..

Da suke kananan ma tayi kokarin ganin ta kwace sa wajen aysha amma da ya zo ya nuna zai iya tsanan ta akan son da take masa sai tayi saurin dawowa mace mai fuska biyu kuma a hakan ta kashe aysha ta tafi scot free akace accidently ne

Gashi Ko yanzu agaban sa idan tayi ba dai dai ba ya nuna bacin rai sai tana saurin neman sulhu duk dama babu wanda zai iya kwatanta kasaita da girman kanta awaje.

 

 

Nimrah ya guda ce wajen wata hamshakiya kuma isashhiyar minister tsaro na kasa wato LADY ZINETA ADAMS, She’s a doughter of a royal generation from kingdom of zazzau.

Lady zineta mace ce mai ji da kwarjini.

Kasaitacciya ce Azzaluma mai tinkaho da zalunci da mugun ta,don musamman take da dakin tsafin ta a babbn mansion din ta…

Sune irin matan nan na siyasa masu dauke da political powers din da ke take duk wani mahalukin da ya sha musu gaba.

A Shekaru 8 da suka wuce Abin ciken wani mutum mai suna journalist farasat da matar sa dr arjumand saeed…

 

Domin Sauke cikakken Littafin sai ku danna inda aka saka Download Now

 

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

 

Visit> https://www.aihausanovels.com.ng

Ku tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

 

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels

 

Copyright 

If you are the right owner of this novel and you want us to remove it from our site please mail Us at aihausanovels@gmail.com

Back to top button