Kimiya da Fasaha

Sabuwar Hanyar Da Zaku Sayi 450MB Akan Naira ₦50 Kacal A Layin MTN

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

A yau nazo muku da wata hanya wacce zaku sayi 450MB akan naira 50 kacal kokuma 900mb akan 100 a layin MTN.

Wannan wata hanyace wacce zaku iya sayan data mai sauki musamman a layin mtn

Yadda Zaka sayi wanann datan shine kamar haka:

Da farko ku danna *312*87# da zarar ka danna zata kawo maka bayani kamar haka.

Sai kayi Replay da number 1

Daga nan zakaga sakon taya murna zasu dauki N50 su baka 450mb idan kanaso ka sake saya zaka iya sake danna Lambobin domin ka sake saya.

Datan yana expire a 14 days.

Yadda zaka duba datan ka aika sakon 2 zuwa 323.

Note: amma wannan eligibility ne dan haka zaka iya gwadawa idan kayi sa a sai ka dace.

Back to top button