Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’un 😭 Yanzu yanzu Allah Ya yi wa Saratu Gidado (Daso) Rasuwa 😢😢

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un

Allah ya yiwa Jaruma Saratu Gidado wadda aka fi sani da Daso rasuwa.

Yan uwan Daso sun shaida wa Freedom Radio cewa mutuwar fuju’a ta riske ta daga kwanciya barci bayan ta yi sahur.

 

 

Kalli cikakken tarihinta 👇👇👇

Back to top button