Kannywood

Da Dumi-dumi: Mai aiki a gidan mawaƙi Rarara ya gudu da motar matarsa.

DA ƊUMI-ƊUMI: Mai aiki a gidan mawaƙi Rarara ya gudu da motar matarsa.

Ɗaya daga cikin yaran mawaƙi Rarara masu yi masa hidima, Najib ya shiga gidan mawaƙin ya yi masa mummunan sata ciki har da motar matarsa.

Kakakin Rarara Rabiu Garba Gaya ya shaida mana cewa Najib ya Shiga gidan Rarara din ne a lokacin da basa gari sun yi tafiya bikin ƙaramar Sallah.

Back to top button