Hausa novels

Wace Ce Ita (Who Was She) Chapter 81 Complete Novel

WACE CE ITA⁉️ (WHO IS SHE⁉️)

                 Unique Barakancy🌹

EIGHTY-ONE📍

A zabure ta zare hannunsa daga bakinta tayi baya tayi baya da gashinta dan ta samu ta juyo taga in muryar da takeji da gaskene ko kuwa, allah ya taimaketa gashinta ya shigar masa ido hakan ya bata damar juyowa taga waye, ba karamin gigicewa tayi ba ganin da gaske shi din ne, wata zuciyar sai take gayamata kodai besan ita bace dan dai be saba mata haka ba, he can be touchy sometimes amma be taba ganinta a yanayi irin haka ba kuma be taba mata irin haka ba, hankali tashe ta zame hannunsa daga kugunta ta ja baya tace;
“Yaya saif nice fa”….
Lumshe ido yayi zakin muryarta na kara wura masa wutar abinda yakeji akanta, hannu ya mika yana kokarin sake kamota tayi baya da sauri, binta ya shigayi ta cigaba da matsawa baya tana ce masa;
“Meye haka yaya ka bari dan allah”….
Be kulata ba ya cigaba da binta har sai da suka kai karshen bango sannan yasaka hannayensa gefe da gefe ya tareta yanda bazata iya kara guduwa ba….
“I know it’s you wife, I need you pleasssssse”….

Download>>> The Governor Wife Book 1 Complete Novel 

Ya fada yana dora hancinsa akan jikekken gashinta da tin daya shigo yakeso yayi feeling wetness dinsa, kansa ya nitsa a gashin yana shakan daddadan kamshin da gashin yake fitarwa, ya kara kankameta yanda bazata motsa ba, sundade a haka yana shinshina gashinta kafin ya dagota yayi cupping fuskarta da hannunsa, zatayi magana kenan ya shammaceta ya rufe bakinsa da nata, mutsu mutsu ta fara masa ya mannata da bangon dakin making sure she’s not moving an inch anymore, kissing dinta ya farayi with full force making the kiss steamy but sophisticated, ya rasa meyasa duk sanda yayi kissing dinta sai yaji kamar be tabayi ba and that’s why he’s always rough when kissing her….

Basuyi tafiyar minti goma ba suka kai gidansu eesha da direction din mami, horn sudais yayi me gadi ya bude, sudais na daidaita parking eesha ta bude mota ta fita tana takawa a hankali, bin bayanta su umm sukayi umm ta ruko hannunta suka cigaba da takawa a sannu a sannu har suka karasa main entrance din gidan, da sallama suka shiga parlourn daya keta tashin kamshi, mahaifiyar eesha suka samu zaune a parlorn tana waya, tana ganin shigowarsu ta mike da sauri tace;
“Dama gidanku tazo justice, kinga sai bige bigen waya nake ina tambayar mutane ko ta zo, ashe gidanku tayo, bismillah ku shigo mana”….
Zama umm da mami sukayi eesha ta rakube daga chan gefe, gyada kai mami tayi tace;
“Nan tayo wallahi aminiyasa, dama bakisan tafito ba?”….
“Wallahi bansani ba, ina nan duk ta dagamin hankali sai bige bigen waya nake, meya sameta ne naga tana ta rawar sanyi?”…..
Numfasawa mami tayi tace;
“Bamusan meya hadasu ba, zuwa mukayi mukaga suna hayaniya da saif”….
Kallon eesha hajiya saratu tayi cikin bacin rai tace;
“Hayaniya? Baki da hankali ne? Ko bakisan ke matar wani bace yanzu da zaki dauki kafa kije kiyi hayaniya da saif, meya hadaku?”…..
Kasa magana eesha tayi jikinta sai rawa yake….
Daka mata tsawa tayi tace;
“Bazaki bude baki kiyi magana ba sai na taso?”…..
Fashewa tayi da kuka baki na rawa ko sanin abinda take fada batayi tace;
“Wai saboda na mari baby tee kuma na shaketa shine ya zaneni yasa ta mareni kuma”…
Kallonsu mami maman eesha tayi cike da mamaki tace;
“Ashe rashin da’ar da yarinyarnan tayi kenan shine kuka kawo ta da kanku? Wallahi ya burgeni daya rama mata tinda baki da hankali baki da mutunci, nima kuma sai na kara miki nawa”….
Ta karashe tana nuna eesha da dan yatsa….

Also Download Hira Da Matattu Page 1 By Jamila Umar Tanko

Murmusawa umm tayi tace;
“A’a hajiya karki kara mata dan Allah, dole kuma a mata uzuri saboda abubuwa sunzo ba yanda taso ba, mu zuwa mukayi mubada hakuri ma”….
“Kunfi karfin haka wallahi Doctor, ita wacece da bazata dau kaddara ba? Insha Allah wannan abun bazai taba zumuncinmu ba, ku barni da ita zan saita ta”……

Kissing dinta yake kamar ze cinye mata baki forcing her to exchange saliva with him vigorously, tinda ya hade bakinsa da nata takejin kamar tayi hauka saboda wani mugun ciwon kai daya kamata farat daya, hawaye takeyi sosai amma babu damar ta kwace kanta bare tayi ihu saboda ba karamin matseta yayi ba, shikuwa duk abinda takeyi besan tanayi ba dan yayi nisa a duniyar rage zafinsa, hawayenta ne ya tsananta har yanajin zubar hawayenta akan fuskarsa amma hakan besa ya dakata da abinda yakeyi ba, sai ma kara kaimi dayayi gurin grabbing tongue dinta yana shansa kamar sweet…..
After what it feels like forever ya zare bakinsa daga nata ko seconds daya beyi ba kuma ya maida bakin kan idonta, batasan dai me taji ba amma ji tayi kamar za’a cire mata ido, fiercely ya fara kissing luscious watery eyes dinta yana lashe hawayen dake zubowa, idan ya lashe left eyes sai ya dawo right eyes, haka yayitayi kamar ze cire mata ido, tin tana kuka harta nemi kukan ta rasa saboda bata taba ganin ana kissing ido ko a labari ba sai yau, a hankali ya fara shafa cinyoyinta masu tsananin taushi, abinda yadawo da ita hayyacinta kenan tayi saurin rike hannunsa, kwace hannunsa yayi ya mai dashi kan kirjinta yana kokarin zare mata towel, a rikice ta janye fuskarta ta rike towel din kam kam ta fashe da kuka tace;
“Dan Allah karka ciremin, wallahi sai na gayawa mami da umm abinda kakemin”….
Shafa kirjinta ta kan towel din yayi murya chan kasa yace;
“Let me see my property baby girl, I want to see you naked”…
Zaro ido tayi cikin shesshekar kuka tace;
“I’m not your property, this is haram, dan Allah dan annabi ka kyaleni”…..
“Ba abinda zan miki pretty, just take off the towel I promise bazan miki komai ba”….
Be jira cewarta ba ya fara kokarin zare towel din, wani irin karfi ne yazo mata tarike gam gam sai bashi hakuri take….
Cikin ihu take fadin;
“Dan darajar annabi kayi hakuri, wallahi bazan sake maka rashin kunya ba, don’t removwe my towel please, wayyo mamiiiiiii ummmmmm ku zoooooo”….
Saurin rufe mata baki yayi gudun karta tona masa asiri, Allah ya sani bayajin dadin kukanta but he just can’t control himself today, karfi yasa mata saura kadan ya fizge towel din tayi saurin zamewa suka zube a kasa, allah ya taimaketa ya sassauta rukon daya mata ta mike tayi toilet a guje, binta a baya yayi allah ya bata sa’a ta rufe kofar kafin ya karaso, da karfi ya fara buga kofar yana kiran sunanta, sai ya koma shi yake bata hakuri, kamar zeyi kuka yake fadin;
“Zahrah please, dan allah ki bude kofar, I really need you, in baki bude ba zan mutu, zahrah marataaaaa, help meeeeeeee”…..

Also Download ABBAN SOJOJI BOOK 2 Hausa Novel Complete Document

Ya dade yana mata magiya ta bude masa kofar amma ko motsinta be kara ji ba, zama yayi a bakin kofar toilet din ya cigaba da mata magiya kamar wani zararre, ya dade a zaune kafin yaji horn din mota, lallabawa yayi ya mike yana rike da mararsa ya leka window, motar mami yagani tana shigowa hakan ya tabbatar masa da sun fita kenan, sai a lokacin hankalinsa ya dawo jikinsa ya tina a inda yake, cije lebe yayi ya fara takawa a hankali ya fita daga dakin, cikin ikon allah har ya isa part dinsa basu hadu dasu ba….
Sudais na daidaita parking suka fito suka shige ciki, shi kuma yayi part din deen, direct dakin baby tee sukayi dan tinda suka fita take ransu, akan mirror idonsu ya fara sauka, gabadaya an zubar da turaren kan mirror din a kasa inda allah ya rufa asiri basu fashe ba, har zasu fita daga dakin sukaji shesshekar kuka daga toilet, rige rige isa ga toilet din sukayi suka dora hannunsu akan handle din a tare, murdawa sukayi suka jishi a rufe, knocking mami tayi tace;
“Open the door daughter”…
Tana jin muryarsu taji dan karfi yazo mata, tashi tayi ta gyara daurin towel dinta tana share hawaye, da lalube ta bude kofar dan ko bude idonta bata iyayi saboda wani zugi da suke mata, allah ya isa ko ta masa yafi cikin charbi….
Kamo hannunta sukayi mamaki fal ransu, basu taba tinanin abinda eesha ta mata yakai haka ba dan gabadaya wuyarta yayi ja abunka da farar fata su duk a tinaninsu damkar da eesha ta mata ne, hankali tashe umm tace;
“Ki bude idonki mana, meya samu idon”….
Kuka kawai ta saka musu ta kasa cewa komai, duk yanda sukayi da ita tayi magana ta kasa, karshe ma zazzabi me zafi ne ya rufeta, dakyar suka lallabata tayi wanka tasha tea umm ta mata allura….

Deen na shiga ya shige toilet ya sakarma kansa ruwa yana kiran rokon Allah ya kawo masa sassaucin abinda yakeji , koda sudais ya shigo ya tarar yana wanka sai ya fita, ya dade ruwa na sauka tin daga kansa har kafarsa amma be samu saukin abinda yakeji ba, wankan tsarki yayi ya fito a hankali yana dafe da mararsa, bedside drawer ya bude ya zaro allurar daya dade beyi ba, yayiwa kansa alkawari baze karayin allurar ba amma yanda yakeji yau yasan in beyi ba tabbas komai ze iya faruwa, fito da allurar yayi ya zaro syringe yayi juye a ciki, yana kokarin tsoka allurar daidai nan sudais ya bude kofa ya shigo, ji yayi kawai an fizge allurar, dagowa yayi saidai bashi da karfin daze daga murya yace;
“Bani”….
“Bazan bayar ba, wai yaushe zaka yiwa kanka fada ne saif, in kayi hakuri kwana nawa ne za’a baka matarka, kai da kanka ka fadamin illar allurar nan ashe baka daina yi ba”….
Bata fuska yayi yace;
“Karka bari raina ya baci sudais, ka mikomin nace”….
“Ni kuma nace bazan bayar ba, wannan jaraba taka in baka rageta ba zakaje ka cutar musu da yarinya a banza ne”….
Sudais na fadin haka ya fice daga dakin, ko a jikinsa deen ya fara nemo wata allurar saidai kash guda dayan kenan ta rage sudais ya kwace, rasa abunyi yayi ga mararsa dake wani irin kartawa, dawowa dakin sudais yayi dauke da kofi a hannu, miko masa yayi cikin tausayawa kamar bashi ya gama magana ba dazun yace yace;

 

“Take this bro, it will help atleast, for your health sake banaso kayi alluran nan wallahi”…
Kin karba yayi yace;
“Anything can happen if I didn’t take this injection, na fika sanin side effect din, just give me please”….
“Try this I promise you zakaji sauki, dan allah big bro”….
Dukda halin da yake ciki sai da murmushi ya subuce masa, gabadaya sudais yasan lagonsa, shi haka Allah ya yisa da san girma, karban kofin yayi yace;
“Go away”….
Murmushi sudais yayi yace;
“Atleast you won’t see me and crave for the injection anymore, see you later big bro”….
Girgiza kai kawai deen yayi ya kai lemon tea din bakinsa, be ajye kofin ba sai da ya shanye, tashi yayi ya dauro alwala ya fara kaiwa ubangiji kukansa, ba lefi kuma ya dan ji dama dama, washegari kuma ya tashi da azumi….
Koda baby tee ta tashi daga bacci haka su umm sukaita fama da ita, sai da sukayi da gaske sannan ta bude ido sukaga idon yanda idon yayi ja sosai, eye drop umm tasa mata sannan idon ya dan washe, washe gari data tashi jikin da sauki sosai saidai idonta be gama washewa ba…..
Sai bayan azahar deen ya shigo part din su mami, a parlour ya samu umm da mami a zaune, baby tee kuma tana kan dining ta saka abinci a gaba sai tsakura take kamar batason ci bayan ita ta zabi abincin da aka dafa mata, gaishesu yayi suka amsa babu wanda ya iya masa maganar abinda yayiwa eesha saboda halin da sukaga baby tee a ciki, even though mami tana da intention din magana dashi personal, dan zama yayi yana jira yaji ko zasu ce masa wani abu, ganin basu ce komai ba ya tashi ya nufi dining da take, bata ji shigowarsa ba sai ganin mutum akanta tayi, zatayi ihu yayi saurin rufe mata baki da hannunsa allah yasa dining din baya facing dinsu mami bare su gansu…..
“Please don’t shout baby girl”…
Ya fada yana jan kujerar dake gefenta ya zauna, zare hannunsa daga bakinta yayi yana binta da kallo, wani balakin kunyarsa ne ya rufeta tuno da moment dinsu na jiya ai kuwa ta sunkuyar da kai da sauri, murmushi ne ya subuce masa ganin yanda tayi, sosai tayi masa kyau a cikin maroon din atamfa dake jikinta, sai yaga kamar ba ita ba saboda bata fiya saka atamfa ba, saidai kuma she’s looking so pale, kana ganinta kasan batajin dadi, ga idanuwanta dayaga sunyi ja, ko ba’a fadamasa ba kuma yasan shine sila, lumshe kyawawan idanunsa yayi ya kamo hannayenta cikin murya me sanyi yace;
“I’m so sorry pretty, I don’t know what came over me yesterday but I really don’t mean to hurt you, forgive your silly yaya please”…..
Kwace hannunta tayi tana turo baki tace;
“Ni ba ruwana da kai, sai da kagama kallemin jiki zakace baka sani ba, you’re a bad person”….
Langwape kai yayi yayi kasa da murya yace yace;
“I’m not a bad person zahrah, abinda baki bari na cire towel din bama”…..
Kunya taji kamar ta nitse a gurin ta tashi da sauri zata bar gurin, mamaki abun ya basa wai zahrah da kunya yayi dariya ya kamo hannunta ya mai da ita inda ta tashi yace;
“Zauna kici abincinki”….
“Banaci”…
Ta bashi amsa tana sake tashi….
“Sai fa kinci”….
“Ni banaso”…
“Toh me kike so?”…..
“Chocolates”…..
Ta samu kanta da fadin haka…
“Shirya muje mu siyo wanda kikeso toh”…..
Batace komai ba tayi gaba, komawa gurinsu mami yayi ya samu guri ya zauna yana jiranta, tashi umm tayi ta hau sama itama, binta da kallo sukayi har ta bace ma ganinsu, kamar jira mami take ta juyo tace;
“Kagani ko saifuddeen? On a normal basis zaka zauna jam ta tashi without saying anything to you? Ko bata fada ba I know what’s going on her mind because it’s same thing going on mine too, tsoron baka baby tee muke, tsoron kartayi kuskure kadan ka cutar da ita muke, tsoron zuciyarka da baka iya controlling muke, tsoron saurin hannunka muke, we’re very confused right now”…..
Sosai maganar ta dakesa fiye da yanda mami ke zato, he couldn’t believe harda umm a masu doubting dinsa, ita da yake ganin tafi kowa saninsa, saukowa kasa yayi ya zauna a gabanta ya kamo hannunta a yace;
“Mom I don’t think there’s anything da zahrah zatamin in cutar da ita, ko kafin nasan wacece ita I’m always reluctant to hurt her bare yanzu that I found out that she’s my umm’s daughter, my favorite person, how on earth will I hurt her?, mami I know I’m a messy person but trust me I cant mess up with my wife, I promise to love her, respect her, cherish her, adore her, obey her and protect her with all my life, mami dan Allah ku bani matata”……
Ya karashe da sunkuyar da kai…..
Kafeshi da ido mami tayi tana mamakin yaushe soyayya yayiwa dan nata mugun kamu haka, amma tayi farinciki, farinciki sosai daya kasance yar jam dinta yake yiwa so haka, zatayi magana kenan baby tee tashigo parlorn, dagowa yayi da sauri yana kallonta, bata chanja kaya ba, wani dan karamin mayafi kawai ta yafa, kada kai deen yayi yace;
“Zahrah ya sunan jallabiyan nan taku ta mata da ake dorawa akan kaya?”…..
“After dress?”….
Ta bashi amsa tana ware idonta….
Lumshe ido yayi a ransa yace ‘fata barakallahu ahsanul khaliqeen’ sannan yace;
“Eh ita, dauko ki dora akan kayanki”..
“Toh”….
Ta juya badan ranta yaso ba sai dan ganin idon mami dake wajan, bata dade ba ta fito sanye da after dress din, sai ta kara mata kyau sosai ta kuma kara fito da adon kayan, sallama suka yiwa mami ya fada mata inda zasu sannan suka fita…..
Basu sha doguwar tafiya ba suka isa jabi lake mall, parking yayi ya kalleta yace;
“You look so beautiful baby girl meanwhile we’re going to make it swift saboda bana son kallo, muna shiga zamu dauki varieties din duka chocolates din dake gurin, duk wanda be miki dadi ba sai ki bayar”…..
Gyada mishi kai tayi suka fita daga motar, jerawa sukayi duk inda sukayi sai binsu da kallo ake saboda wani mugun dacewa da sukayi da juna, deen na ganin haka ya hade girar sama da kasa kar wani ya kawo musu wargi, suna shiga direct layin chocolates sukayi, kamar yanda ya fada haka ya daukan mata varieties din chocolates din gurin batareda bata lokaci ba, ya zuba a cikin shopping trolley suka nufi gurin cashier, inda babu kawo sukaje, nan da nan aka fito da kaya aka fara musu calculating din kudinsu, sai da cashier din ya gama sa musu a leda sannan ya kalli baby tee yace;
“Hajiya ga kayannan, ki bar kudin”…

 

Domin sauke cikakken Littafin sai ku danna inda aka saka Download

Back to top button