Fassarar Mafarkin Ruwan Sama

Ma’anar Mafarki Asslamu alaikum mafarki gaskiya ne kuma hanyace da ake sanar da Bawa wani al amuran rayuwansa mai kyau Ko marassa kyau, mafarki baiwane wadda Allah yake yiwa bawansa a barci amma akwai mafarki wadda shedanu ke sanyawa bawa don saka shi cikin wasi-wasi. Tajallin mafarki Shine samarda mafarki a yayin kwanciya da sananin … Continue reading Fassarar Mafarkin Ruwan Sama